Source : Ki Dora Shinkafa Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Fara Soyuwa Saiki Sa Mag...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki dora shinkafa idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke
Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie ki sa curry da kayan kamshi kaiki bari ta dahu saiki sauke
Idan zakici saikisa cabbage, tomatoes, carrot, and slice eggs