White rice and tomatoes sauce

Source : Ki Waken Shinkafa Ki Zuba A Tafasashshen Ruwa Ki Dafa 4 30 Minutes Saiki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa For 10 Minutes Saiki Sauke Shikenanki Soya Mai Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki waken shinkafa ki zuba a tafasashshen ruwa ki dafa 4 30 minutes saiki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke shikenan

  2. Ki soya mai kisa tumatir ki bashi 5 minutes saiki sa Maggie da curry da tarugu da albasa da kika jajjaga ki juya saiki barshi ya soyu saiki sauke


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Maggi da curry
  4. 6 chopped tomatoes
  5. 4 tarugu da 1 albasa ki jajjaga

Related Recipes

Macaroni and cabbage salad

Macaroni and cabbage salad

Dan wake

Dan wake

Orange  and  watermelon

Orange and watermelon

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Shawarma 2

Shawarma 2

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Kafi fara Made with awara

Kafi fara Made with awara

Semo and fresh okro

Semo and fresh okro