Tuwo da miyar shuwaka

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Kirufe Kinayi Kina Dubawq Har Ta Nuna Sosai Saiki Tuka Idan Yayi Miki Ruwa Zaki Iya Daurewa Da Semo Saiki Kw...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 1, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba kirufe, kinayi kina dubawq har ta nuna sosai, saiki tuka, idan yayi miki ruwa zaki iya daurewa da semo saiki kwashe a Leda

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa kadan da maggi da curry da kayan kamshi

  3. Idan ta tafasa ki sa alanyahu da yakuwa ki rufe kibarshi kamar 5 minutes saiki sa shuwakar da tarugu da albasa ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan

  4. Note: you can add meat, fish, stock fish, pommo idan kina da bukata


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Alanyahu ki yanka ki daka
  3. Yakuwa ki yanka ki daka
  4. Shuwaka ki yanka ki daka ki wanke ta sosai
  5. Kayan miya
  6. Tarugu da albasa ki jajjaga
  7. Maggi da curry
  8. Mai

Related Recipes

Kwadon masa

Kwadon masa

Indomie

Indomie

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Cookpad logo

Cookpad logo

Awara with cabbage

Awara with cabbage

Kwadon salad

Kwadon salad

Meat pies

Meat pies

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai