Source : Zaki Kwaba Flour Da Maggie Da Oil Da Baking Powder Kadan Sai Black Paper Ki Kwaba Kamar Na Meat Piezaki Dafa Dankalinki Ki Dafa Peace Dinki Ki Dafa Nama...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : January 1, 2026
Step:
Zaki kwaba flour da Maggie da oil da baking powder kadan sai black paper ki kwaba kamar na meat pie
Zaki dafa dankalinki ki dafa peace dinki ki dafa nama ki dafa shi
Sai ki hada su guri daya kisa attaruhu da albasa da kayn kamshin ki da Maggie ki Dan soya su sama sama
Sai murza dough dinki ki raba shi biyu
Saiki yanyanka bari daya kamar haka
Sai ki shafa ruwa a jikin Wanda kika yanka sai ki doro Wanda baki yanka ba akai