Beef shawarma

Source : Zaki Hada Dry Ingredient Dinki Cikin Flour Kisa Oil Warm Milk Kwakaba Ki Barshi Kamar 30mntsai Ki Murza Shi Ki Fidda Round Shafesai Ki Daura Pan Dinki A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki hada dry ingredient dinki cikin flour kisa oil warm milk kwakaba ki barshi kamar 30mnt

  2. Sai ki murza shi ki fidda round shafe

  3. Sai ki daura pan dinki a wuta ki shafa mai kadan ki dauko kisa inyai ki juya

  4. For filling kiyi marinating naman ki da spices da seasoning dinki in yayi sai ki sa mai kadan a pan ki soya shi in yayi ki kwashe

  5. Ki yanka cabbage dinki da cucumber tomatoes ki goga carrot dinki

  6. Saiki zuba musu kachup da mayonnaise dinki ki juya

  7. Sai ki dauko shawarma bread dinki shima ki kara shafa masa hadin kachup da mayonnaise dinki

  8. Sai ringa zuba hadin su cabbage dinki a tsakiya ki kawo naman ki ki daura a kai sai ki nade

  9. Sai ki saka a oven ya Dan dumama


Ingredients

  1. Flour
  2. Oil
  3. Yeast
  4. Sugar
  5. Salt
  6. Milk
  7. For filling
  8. Meat
  9. Scott burnett
  10. Onion
  11. Garlic
  12. Spices
  13. Seasoning
  14. Kachup
  15. Mayonnaise
  16. Cabbage
  17. Tomato
  18. Cucumber
  19. Carrot

Related Recipes

Easy Pesto

Easy Pesto

Watermelon smoothy

Watermelon smoothy

Fish paper soup

Fish paper soup

Pancake

Pancake

Beef bread

Beef bread

Cake

Cake

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai

My special jollof rice

My special jollof rice