Gas meat

Source : Zaki Wanke Naman Ki Kiyi Marinating Dinshi Da Spices Dinki Da Seasoninginyayi Ki Daura A Wuta Ki Yanka Albasainya Kusa Dahuwa Ki Kawo Kulin Ki Ki Zuba K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki wanke naman ki kiyi marinating dinshi da spices dinki da seasoning

  2. Inyayi ki daura a wuta ki yanka albasa

  3. Inya kusa dahuwa ki kawo kulin ki ki zuba ki yanka attaruhu da albasa ki zuba kisa mai dai curry in ruwan ya karewa ki sauke da Dan roman ake sansa


Ingredients

  1. Nama
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kuli
  5. Spices
  6. Seasoning
  7. Curry
  8. Thyme

Related Recipes

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Jollof din shinkafa mai zogale

Jollof din shinkafa mai zogale

Macaroni and sweet potato sauce

Macaroni and sweet potato sauce

Pancake

Pancake

Spinach sauce

Spinach sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Cake

Cake

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai