Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Kibata 20 Minutes Saiki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa For 10 Minutes Saiki Sauke Shikenansaiki Zub...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 30, 2025
Step:
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba kibata 20 minutes saiki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke shikenan
Saiki zuba a babban guri kisa kayan hadinki dasu maggi da mai hadda yaji dasu latas saiki juya sosai shikenan