Potato soup

Source : A Bare Dankali A Yanka Ko A Barshi Hksai A Wanke A Jajjaga Kayan Miya Ko A Markadazaa Sami Tukunya A Dora A Wuta A Zuba Mai Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Ma...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. A bare dankali a yanka ko a barshi hk

  2. Sai a wanke a jajjaga kayan miya ko a markada

  3. Zaa sami tukunya a dora a wuta a zuba mai idan yayi zafi sai a zuba markadan a dan soya, sai a kara ruwa kadan sannan a zuba dankalin

  4. A zuba maggi salt, curry, garin tafarnuwa a ciki a dan juya sai a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke

  5. Sai a wanke lawashin albasa a yankashi kanana a zuba a ciki a maida murfin a rufe tururin shi zai dafa shi


Ingredients

  1. Potato
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Tumatur
  5. Curry
  6. Salt
  7. Maggi
  8. G/nut oil
  9. Garin tafarnuwa

Related Recipes

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup

Faten tsakin masara lll

Faten tsakin masara lll

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Cinnamon puff puffPAKNIG

Cinnamon puff puffPAKNIG

Chinese fried rice

Chinese fried rice

Crepe

Crepe

Dubulan

Dubulan

Puffs

Puffs