Chapatti with chicken papar soup

Source : Zaki Hada Dry Ingredient Dinki Yeast Din Kadan Zaki Sa Sai Ki Kawo Butter Kisaki Zuba Werm Milk Dinki Ki Kawaba Kar Yai Taurisai Ki Barshi Kamar 39mnt S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 29, 2025

Step:

  1. Zaki hada dry ingredient dinki yeast din kadan zaki sa sai ki kawo butter kisa

  2. Ki zuba werm milk dinki ki kawaba kar yai tauri

  3. Sai ki barshi kamar 39mnt sai ki dauko ki murza shi yai circle

  4. Sai ki daura pan a wuta ki shafa mai sai ki ringa dauko wa kina sawa in bari daya yayi ki juya da side din

  5. For soup.zaki wanke kazar ki bayan kin yankata sai ki daura wuta kisa albasa da spices da seasoning dinki

  6. In ta dahu sai ki kawo grating dinki na attaruhu da albsa ki zuba ki kara spices kisa thyme da curry ki sauke

  7. Sai nayi serving din shi da chapatti


Ingredients

  1. 2 cups Flour
  2. 2 tblsp butter
  3. Pinch salt
  4. Suger
  5. Yeast
  6. Baking powder
  7. Warm milk
  8. For soup
  9. Chicken
  10. Scott Burnett
  11. Onion
  12. Spices
  13. Seasoning
  14. Curry
  15. Thyme

Related Recipes

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Peppered chicken

Peppered chicken

Chocolate stuffed buns

Chocolate stuffed buns

Macaroni and sweet potato sauce

Macaroni and sweet potato sauce

Kunun kwakwa

Kunun kwakwa

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Watermelon smoothy

Watermelon smoothy

Alalan kwai

Alalan kwai