Wainar fulawa

Source : Zaa Wake Albasa Attaruhu A Jajjaga Sai A Tankade Flour A Zuba Maggi Salt Curry A Cakuda Sannan A Zuba Wannan Jajjagen Sai A Gauraya Har Sai Komai Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 29, 2025

Step:

  1. Zaa wake albasa, attaruhu a jajjaga sai, a tankade flour, a zuba maggi salt, curry a cakuda sannan a zuba wannan jajjagen sai a gauraya har sai komai ya hade kuma a tabbata bai kukkulle ba sai a kara ruwa a sake damawa har sai yayi daidai yadda akeso

  2. Zaa dora kasco a kan wuta tare da mai cokali 3 idan yayi zafi sai a debi kullin a zuba a barshi ya soyu sai a juya bayan shima a soya sannan a cire a saka a mazubi


Ingredients

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Curryy
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Manja

Related Recipes

Bread rolls

Bread rolls

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Simple jollof rice

Simple jollof rice

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soyayyan miyan kifi

Soyayyan miyan kifi

Tuwon dawa with okro soup

Tuwon dawa with okro soup

Soya beans stir fry

Soya beans stir fry

Fruit salad

Fruit salad