Akara pancake

Source : A Sirfa Wake A Cire Hancin Sai A Wanke A Hada Attaruhu Albasa A Kara Wankewa Sai A Markadazaa Zuba Maggi Salt Curry A Cikin Markadadden Waken Sai Ayi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 28, 2025

Step:

  1. A sirfa wake, a cire hancin sai a wanke a hada attaruhu albasa a kara wankewa sai a markada

  2. Zaa zuba maggi, salt curry a cikin markadadden waken sai ayi amfani da ludayi a juyashi sannan a buga da kyau

  3. Sai a dora kasco a wuta tare da mai cikali 2-3 idan yayi zafi sai a zuba kullin, a barshi ya soyu sai a juya shima bayan ya Soyu shikenan sai a cire asaka a mazubi


Ingredients

  1. Beans
  2. Onions
  3. Scotch bonnet
  4. Maggi
  5. Satt
  6. Curry

Related Recipes

Beans and potato porrage

Beans and potato porrage

Chicken stock

Chicken stock

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Faten tsakin masara lll

Faten tsakin masara lll

Moi moi ll

Moi moi ll

Doughnuts

Doughnuts

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Farfesun kifi

Farfesun kifi