Sakwara with green sauce

Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dora A Wuta Sai Ta Nuna Saiki Sauke Ki Dakata Sosai Ki Kwashe A Ledan Daura Tuwoki Tafasa Ruwa Kisa A Alanyahunki Ki Wanke Na...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 28, 2025

Step:

  1. Ki fere doya ki wanke Ki dora a wuta sai ta nuna saiki sauke ki dakata sosai, ki kwashe a ledan daura tuwo

  2. Ki tafasa ruwa kisa a alanyahunki, ki wanke namanki ki tafasashi da maggi da curry da albasa ki sa kayan kamshi.

  3. Ki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashen

  4. Kisa maggi da curry ki barshi ya fara soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 5 minutes sai Ki sa tarugu da albasa ki juya Ki rufe kamar 2 minutes saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Yam
  2. Tumatir blend
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Nama
  5. Mai, maggi, curry, kayan kamshi
  6. Alanyahu ki yanka da girma

Related Recipes

Beef samosa

Beef samosa

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Soyayyar agada plantain

Soyayyar agada plantain

My delicious jollop rice

My delicious jollop rice

Tomatoes sauce

Tomatoes sauce

Salad

Salad

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa