Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Spaghetti Ki Juya Ki Rufe Idan Ta Nuna Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaidan Zakici Saikisa Yaji Da Mai Shikenan
Sent by Umman Amir And Minaal
Ki tafasa ruwa kisa spaghetti ki juya Ki rufe idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula
Idan zakici saikisa yaji da mai shikenan