Awara mai yaji da albasa

Source : Kijika Wake Ki Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Tana Tasowa Saiki Kwashe A Kyallen Tacikidaure Kibarshi Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Kijika wake ki markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zakiga awarar tana tasowa saiki kwashe a kyallen taci

  2. Kidaure kibarshi ya tsane, ki zuba maggi a kwano kisa ruwa kadan, idan awarar ya tsane saiki yanka ki rika sakawa a ruwan magi kina soyawa

  3. Idan kika gama saiki zuba yaji a awarar kisa maggi kisa mai kadan saiki juya sosai shikenan....... Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Yaji dakakke mai dadi
  2. Mai
  3. Waken suya
  4. Maggi
  5. Ruwan tsami
  6. Albasa

Related Recipes

Jollop din Shinkafa

Jollop din Shinkafa

Coconut flakes

Coconut flakes

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Delicious cin cin

Delicious cin cin

Cookies

Cookies

Indomie

Indomie

Shawarma

Shawarma