Source : Ki Daura Ruwa A Wuta Ki Zuba Tumeric Kaman One Tablespoon Idan Ya Tafasa Sai Ki Karya Spaghetti Ki Zuba Kisa Gishirikibar Shi Ya Nuna Idan Yayi Sai Ki J...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 10, 2025
Step:
Ki daura ruwa a wuta ki zuba tumeric kaman one tablespoon idan ya tafasa sai ki karya spaghetti ki zuba kisa gishiri
Kibar shi ya nuna idan yayi sai ki juye a colander ki rufe ki ajiye a gefe
Ki gyara carrot da peas ki yayyanka su into shapes da kike so ki tafasa shi ki ajiye a gefe.ki tafasa nama ki soya
Ki gyara kayan miya ki jajjaga ki daura mai a wuta ki zuba kayan miya ki soya shi ya soyu ki zuba nama da dan ruwan shi kadan idan ya turara sai ki zuba boiled spaghetti ki gauraya shi sosai ya hade saiki zuba su carrot din da kika tafasa ki yanka green pepper.sai a rufe ya turara.shikenan
For the bake beans sauce
A gyara kayan miya a jajjaga shi a soya da manja idan ya soyusai ki zuba bake beans da geisha da maggi sai ki rufe ki bar shi ya turara idan yayi sai ki sauqe