Source : Ki Gyara Kayan Miya Ki Jajjaga A Blender Ki Daura A Wuta Ya Tafasa Kisa Mai A Wuta Ki Zuba Tomato Paste Ki Soya Sai Ki Zuba Kayan Miyan Ki Ci Gaba Da So...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 15, 2025
Step:
Ki gyara kayan miya ki jajjaga a blender ki daura a wuta ya tafasa kisa mai a wuta ki zuba tomato paste ki soya sai ki zuba kayan miyan ki ci gaba da soyawa
Ki zuba ruwan nama kisa maggi da spices ki bar shi ya tafasa sai ki zuba shinkafa ki bar shi ya nuna idan yayi sai ki zuba soyayyen nama ki watsa yankakken celery