Macaroni and minced meat

Source : Zaki Tafasa Nama Da Magi Da Curry Idan Ya Dahu Saiki Sauke Ki Dakashizaki Soya Mai Da Albasa Idan Ya Soyu Saiki Sa Ruwa Dai Dai Saiki Sa Kayan Dandano D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 2, 2025

Step:

  1. Zaki tafasa nama da magi da curry Idan ya dahu saiki sauke ki dakashi

  2. Zaki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa ruwa dai dai saiki sa Kayan dandano da kayan kamshi, kibarshi ya tafasa sosai saiki sa macaroni, kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa jajjagaggen tarugu da albasa mai dan dama, saiki sa namanki da kika daka kibarshi ya nuna sai ki sauke shikenan shaf shaf

  3. Zaki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa ruwa dai dai saiki sa Kayan dandano da kayan kamshi, kibarshi ya tafasa sosai saiki sa macaroni, kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa jajjagaggen tarugu da albasa mai dan dama, saiki sa namanki da kika daka kibarshi ya nuna sai ki sauke shikenan shaf shaf

  4. Zaki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa ruwa dai dai saiki sa Kayan dandano da kayan kamshi, kibarshi ya tafasa sosai saiki sa macaroni, kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa jajjagaggen tarugu da albasa mai dan dama, saiki sa namanki da kika daka kibarshi ya nuna sai ki sauke shikenan shaf shaf


Ingredients

  1. Macaroni
  2. Nama
  3. Mai
  4. Maggi and curry
  5. Tarugu da albasa
  6. Macaroni
  7. Nama
  8. Mai
  9. Maggi and curry
  10. Tarugu da albasa
  11. Macaroni
  12. Nama
  13. Mai
  14. Maggi and curry
  15. Tarugu da albasa

Related Recipes

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

My minced meat sauce

My minced meat sauce

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Easy breakfast

Easy breakfast

Donut

Donut

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Faten kanzo

Faten kanzo