Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Sa Spaghetti Ki Rufe Idan Ya Nina Ki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Tumatir Idan Ya Kisa Soyuwa K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 20, 2025
Step:
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki sa spaghetti ki rufe, idan ya nina ki sauke ki tsane kisa a kula
Ki soya mai da albasa ki sa tumatir idan ya kisa soyuwa kisa maggi da kayan kamshi,
Kisa jajjagaggen tarugu da albasa ki bashi kamar 3 minutes saiki sauke shikenan