Couscous jollof

Source : Zaki Yanka Vegetables Din Ki Ki Kia Tafasa Da Baking Powder Saboda Kalarsu Ta Fito Sosaisai Ki Hada Kayan Miyarki Ki Grating Dinsukisa Mai Ki Soyasu Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 26, 2025

Step:

  1. Zaki yanka vegetables din ki ki kia tafasa da baking powder saboda kalarsu ta fito sosai

  2. Sai ki hada kayan miyarki ki grating dinsu

  3. Kisa mai ki soyasu ki zuba seasoning dinki da spices curry da tyme ki zuba ruwan nama tare da naman da kika tafasa ruwan kadan ake so

  4. In ya tafasa ki kawo vegetables dinki ki zuba sai ki zuba couscous dinki ki juya sai ki rufe sai ki sauke.


Ingredients

  1. Couscous
  2. Oil
  3. Seasoning
  4. Spices
  5. Curry
  6. Tyme
  7. Carrot
  8. Grean beans
  9. Onion
  10. Scott burnet
  11. Red paper
  12. Graen paper
  13. Meat

Related Recipes

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai

Miyar wake

Miyar wake

My special jollof rice

My special jollof rice

Egg in potato

Egg in potato

Vegetables jollof rice

Vegetables jollof rice

Potato soup

Potato soup

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

Chapatti with chicken papar soup

Chapatti with chicken papar soup