Wainar fulawa

Source : Zaki Yanka Albasa Ki Jajjaga Attaruhusai Ki Zuba Flour A Bowl Ki Kwaba Ta Da Ruwa Kar Yai Ruwa Da Yawasai Ki Zuba Maggienki Da Attaruhu Da Albasasai Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 25, 2025

Step:

  1. Zaki yanka albasa ki jajjaga attaruhu

  2. Sai ki zuba flour a bowl ki kwaba ta da ruwa kar yai ruwa da yawa

  3. Sai ki zuba Maggienki da attaruhu da albasa

  4. Sai ki daura pan dinki a wuta kiringa saka mai kina dibar batter dinki kina soyawa in yai sai ki juya


Ingredients

  1. Flour
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Maggie
  5. Manja

Related Recipes

Couscous and vegetable soup

Couscous and vegetable soup

Couscous jollof

Couscous jollof

Miyar gyada da zogale

Miyar gyada da zogale

My special jollof rice

My special jollof rice

Miyar wake

Miyar wake

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Pancake

Pancake

Indian samosa

Indian samosa