Miyan ugu da agushi da kifi

Source : Zaki Gyara Kifinki Ki Tafasa Ruwan Zafi Ki Zuba Akai Saiki Gyara Ugunki Ki Wanke Sosai Saiki Gyara Kayan Miyarki Ki Nika Saiki Tafasa Namanki Idan Kin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 11, 2026

Step:

  1. Zaki gyara kifinki ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai, saiki gyara ugunki ki wanke sosai.

  2. Saiki gyara Kayan miyarki ki nika, saiki tafasa namanki Idan kina bukata

  3. Kizuba mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika, saiki dama agushi da ruwa yayi kauri saiki ringa diba da spoon kina Sawa a tumatirin da kike soyawa Idan kika gama sai ki rage wuta kisa su Maggi kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa ruwan da kika tafasa nama da naman da kifin da kika wanke da ruwan zafi, kibashi kamar minti 5 saiki saka ugunki kikara jajjaga tarugu da albasa kizuba, saiki rage wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke. Zaki Iya ci da Sakwara

    Miyan ugu da agushi da kifi recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Ugu
  2. Egushi
  3. Kifi busashe
  4. Mai
  5. Maggi and curry
  6. Nama Idan kina bukata
  7. Tumatir, tarugu, tattasai, albasa

Related Recipes

Omelette

Omelette

Stir fry couscous with meat balls stew

Stir fry couscous with meat balls stew

Garau garau

Garau garau

Coconut juice

Coconut juice

Easy breakfast

Easy breakfast

White rice and stew

White rice and stew

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Faten kanzo

Faten kanzo