Ikilas

Source : A Dukunya Narka Sugar Kafin Yayi Ja Kisa Gyadar Ki Da Sauran Kayan Hadinki Ta Juyawa Har Sai Yayi Golden Sai Ki Kwashe Kibazashi A Buhu Idan Ya Huce Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 26, 2026

Step:

  1. A dukunya narka sugar kafin yayi ja kisa gyadar ki da sauran kayan hadin

  2. Ki ta juyawa har sai yayi golden sai ki kwashe kibazashi a buhu idan ya huce sai ki karkar yashi

  3. Ikilas recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Sugar
  2. Markadaddan gyada
  3. Ginger
  4. Cinamon
  5. Pinch salt
  6. Vanilla

Related Recipes

Cake triffle

Cake triffle

Kalallaba

Kalallaba

Dafaffan agada

Dafaffan agada

Watermelon and grapes drink

Watermelon and grapes drink

Gasashshen dankali

Gasashshen dankali

Potatoes donut pie

Potatoes donut pie

Cake a cupi hade sa buta mai icing

Cake a cupi hade sa buta mai icing

Taliya mai gurji

Taliya mai gurji