Source : Zaki Fira Dankalinki Ki Yankashi Da Dan Girma A Kwancesai Kisa Masa Mai Da Gishiri Curry Tafarnuwa Cittasaiki Mutsa Shisai Ki Yanka Ja Da Kuran Tattasa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : July 24, 2025
Step:
Zaki fira dankalinki ki yankashi da dan girma a kwance
Sai kisa masa mai da gishiri, curry,tafarnuwa,citta Saiki mutsa shi
Sai ki yanka ja da kuran tattasai Dinki kiyi acikin dankalin sai ki gasa shi har sai kinji cikin ya dahu Shknn agwada lfy