Cake me chacolate aciki

Source : Zaki Hada Butter Da Sukarin Ki Kiyi Ta Mutsawa Har Sai Kinga Yayi Fari Ya Kara Yawasaiki Sa Kwai Daya Bayan Daya Kina Motsawa Sai Ki Hada Filawarki Da B...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2026

Step:

  1. Zaki hada butter da sukarin ki kiyi ta mutsawa har sai kinga yayi fari ya Kara yawa

  2. Saiki sa kwai daya bayan daya kina motsawa sai ki hada filawarki da bakar fudar ki

  3. Ki hada akwabin kwan sai ki mutsa sosai

  4. Yanda zakisa chocolate din shine zaki samu chocolate duk wanda kike so kisa shi a firiji yayi sanyi Idan kinzo sa kwabin ki a inda zaki gasa cake Dinki sai ki Dan balla chocolate din ki jifa ciki shikenan sai ki gasa amma ki tabbatar abun gashinki yayi zafi....... aci lfy


Ingredients

  1. 2 cufi na fulawa
  2. 6 Kwai
  3. 1 Butter
  4. Bakar fauda cokali 1
  5. 1 Sigakari cufi
  6. Vanilla cokali 1

Related Recipes

Danbun nama

Danbun nama

Dalgona

Dalgona

Upside down apple cake

Upside down apple cake

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Miyan yakuwa da gyada

Miyan yakuwa da gyada

Donut 2

Donut 2

Meaty avocado sandwich

Meaty avocado sandwich

Couliflour Sauce

Couliflour Sauce