Sarrafan fan kwakwa

Source : Zaki Guza Kwakwan Ki Ki Markada Rabi Kisa A Firigi Rabin Kuma Kisamu Tokunya Kisa Sikari Da Dan Ruwa Idan Ya Narke Sai Kisa Kwakwar Ki Kiyita Motsawa K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki guza kwakwan ki ki markada rabi kisa a firigi rabin kuma kisamu tokunya kisa sikari da dan ruwa idan ya. Narke sai kisa kwakwar ki kiyita motsawa kar yayi ha kamar na kwakumiti da dan farin shi zaki barshi

  2. Saiki dauko madaran kwakwan ki idan zakisha saiki hada da shi


Ingredients

  1. kwakwa
  2. Sikari

Related Recipes

Soup

Soup

Banana ice cream

Banana ice cream

Miyar gyada da egushi

Miyar gyada da egushi

Eggless pancake

Eggless pancake

Ginger cookie

Ginger cookie

Jollof Rice 2

Jollof Rice 2

Paratha

Paratha

Sweet potato

Sweet potato