Cake triffle

Source : Zaki Murmuza Cake Dinkikisamu Cup Ki Fara Sa Cake Acikin Cup Din Amma Ba Mai Yawa Ba Sai Kiyi Pipping Butter Cream Aciki Shima Dai Dai Sai Ki Kara Sa Ca...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 16, 2026

Step:

  1. Zaki murmuza cake dinki

  2. Kisamu cup ki fara sa cake acikin cup din amma ba mai yawa ba sai kiyi pipping butter cream aciki shima dai dai sai ki Kara sa cake,haka zakiyi tayi har cup dinki ya cika


Ingredients

  1. Cake
  2. Butter cream
  3. Cup

Related Recipes

Nadaddan kwai

Nadaddan kwai

Cookies

Cookies

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Cookies me chittata

Cookies me chittata

Watermelon and grapes drink

Watermelon and grapes drink

Rice and chips da miyar lawashi

Rice and chips da miyar lawashi

Creamy egg

Creamy egg

Taliya mai gurji

Taliya mai gurji