Donut

Source : Zaki Hada Duka Kayanki A Waje Dayasai Kisa Ruwa Amma Ba Dayawa Ba Kar Kwabinki Ya Mai Kaurin Mitipai Kat Kuma Yakai Ruwa Irin Na Fankesaiki Bugashi Sosa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki hada duka kayanki a waje daya

  2. Sai kisa ruwa amma ba dayawa ba kar kwabinki ya mai kaurin mitipai kat kuma yakai ruwa irin na fanke

  3. Saiki bugashi sosai ki murzashi ki cire daddaya na donut din

  4. Zai ki rife kisa arana ko wuri mai dumi na tsawan awa 1 zakiga ya gashi

  5. Sai ki suyashi a mai da wuta bamai yawa ba


Ingredients

  1. 2 cupi filawa
  2. 1/2 sukari
  3. 1 kwai
  4. 1 ckl vanilla
  5. 1 ckl Yest
  6. 1/2 madaran gari

Related Recipes

Sarrafan fan kwakwa

Sarrafan fan kwakwa

Towun couscous

Towun couscous

Farfisun Kayan ciki

Farfisun Kayan ciki

Cheeseles Mini pizza

Cheeseles Mini pizza

Alala

Alala

Native Jollof Rice

Native Jollof Rice

Steamed Moi Moi

Steamed Moi Moi

Tuwun simo

Tuwun simo