Source : Zaki Fara Dafa Taliyar Ki Ki Tsame Ta Sai Kisa Mai A Kasco Kisa Albasa Kayan Miya Kayan Kanshi Dandano Ki Soya So Sosai Sai Kisa Taliyar Ki Kiyita Motsa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : November 5, 2025
Step:
Zaki fara dafa taliyar ki ki tsame ta Sai kisa mai a kasco kisa albasa Kayan miya,Kayan kanshi,dandano ki soya so sosai Sai kisa taliyar ki kiyita motsawa har Sai komai ya hade
Sai ki yanka gurjin ki da Dan yawa kana nu Sai kisa aciki ki motsa shima Sai ki kashe wutar ki rufe ya turaru shkn