Rice with Egg Sauce and moimoi

Source : A Dafa Shinkafa Ydsa Bazata Chabe Ba Egg Sauce Za A Fasa Egg A Soya Shi Da Isasshiyar Albasa Da Maggi Suyar Sauce Zaa Mishiidan Ya Soyu Sai A Zuba Att...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 18, 2026

Step:

  1. A dafa shinkafa ydsa bazata chabe ba.

  2. Egg Sauce
    Za'a fasa egg a soya shi da isasshiyar albasa da maggi, suyar sauce zaa mishi

  3. Idan ya soyu sai a zuba attaruhu da albasa da kayan miya kmr cokali biyu a saka mai da curry da maggi sae ayi ta juyawa har sai ya soyu.

  4. Sai a sauke ana cin wannan sauce din da shinkafa, taliya, macaroni da cuscus


Ingredients

  1. Rice
  2. Egg
  3. Onion and Pepper
  4. Spices

Related Recipes

Salad

Salad

Jellof spaghetti

Jellof spaghetti

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Jellof Spaghetti and potato

Jellof Spaghetti and potato

Black tea

Black tea

Onion rings 1

Onion rings 1

Mango juice

Mango juice

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans