Okra soup

Source : A Wanke Kayan Miyan Gaba Daya A Jajjaga Sai A Zuba Cikin Tukunya Tare Da Wannan Leftover Stewdin Da Tafasasshen Nama Dakakken Tafarnuwa Da Nutmeg Sannan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 31, 2025

Step:

  1. A wanke kayan miyan gaba daya a jajjaga sai a zuba cikin tukunya tare da wannan leftover stewdin da tafasasshen nama,dakakken tafarnuwa da nutmeg sannan a kara ruwa sai a dora kan wuta.

    Okra soup recipe step 1 photo
  2. Sannan akawo maggi a zuba

    Okra soup recipe step 2 photo
  3. Sai a rufe tukunyar idan ya tafaso sosai sai a zuba wannan gagaggiyar kubewar a gauraya ta sosai har sai ta hade sannan a barta ta dan dahu na minti 4 sai a sauke.

    Okra soup recipe step 3 photo Okra soup recipe step 3 photo
  4. Wannan sune kayan danayi amfani dasu

    Okra soup recipe step 4 photo Okra soup recipe step 4 photo Okra soup recipe step 4 photo
  5. Okra soup recipe step 5 photo

Ingredients

  1. Grated okra
  2. Bonnet
  3. Onion
  4. Maggi
  5. Meat
  6. Left over stew
  7. Garlic
  8. Palm oil

Related Recipes

Puff puff

Puff puff

Bread

Bread

Awara

Awara

Crispy fried yam  yamballs

Crispy fried yam yamballs

Mango and watermelon smoothie

Mango and watermelon smoothie

Shinkafa mai kayan lambu

Shinkafa mai kayan lambu

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya