Source : Zaki Wanke Shinkafa Ki Dora A Wuta Idan Takusa Nina Ki Tace Ki Aje A Gefeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Soyu Kisa Ruwa Kadan Kisa Maggi Curry A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : June 28, 2026
Step:
Zaki wanke shinkafa ki dora a wuta idan takusa Nina ki tace ki aje a gefe
Ki soya mai, kisa kayan miya idan sun soyu kisa ruwa kadan, kisa maggi, curry and kayan kamshi da salt ki barshi ya tafasa
Saikisa per boild rice dinki saiki juya ki rufe, in ya rage saura 4 minutes ki sauke saikisa alanyahu da tarugu da albasa ki kara juyawa, saiki bashi 4 minutes saiki sauke......enjoy