Lemon mangwaro

Source : Zaa Sami Mangwaro Mai Kyau A Bare Bawon Sannan A Yanke Tsokar Daga Jikin Kwallon Sai A Hada Da Danyar Citta A Markada Zaa Sami Rariya Sai A Zuba Ruwan N...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 13, 2026

Step:

  1. Zaa sami mangwaro mai kyau a bare bawon sannan a yanke tsokar daga jikin kwallon sai a hada da danyar citta a markada.

  2. Zaa sami rariya sai a zuba ruwan naa naa a markadan sannan a tace sai a zuba sugar yadda akeso da flavor sannan a gauraya sai a barshi yayi sanyi

    Lemon mangwaromatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 2 Mangwaro manya guda
  2. Danyar citta
  3. Naa naa
  4. Sugar yadda ake so
  5. Flavor

Related Recipes

Stew

Stew

Soya milk

Soya milk

Gullisuwa

Gullisuwa

Kindirmo mai shinkafa

Kindirmo mai shinkafa

Wainar alkama

Wainar alkama

Sandan baare

Sandan baare

Potato porridge

Potato porridge

Lemon mangwaro

Lemon mangwaro