Tuwon shinkafa miyar kubewa

Source : Zaki Dora Ruwa In Sukayi Zafi Ki Wanke Shinkafa Kisa Kibarta Ta Dahu Sosai Saiki Tuke Ki Kwashe Zaki Soya Mai Kisa Tarugu Da Tattasai Da Kika Jajjaga K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 14, 2026

Step:

  1. Zaki dora ruwa in sukayi zafi ki wanke shinkafa kisa kibarta ta dahu sosai saiki tuke ki kwashe.

  2. Zaki soya mai kisa tarugu da tattasai da kika jajjaga, kisa ruwa daidai saikisa maggi da kayan kamshi da daddawa

  3. Ki barshi ya tafasa kisa kifi kibashi 3 minutes saikisa kubewa da kika yanka kika daka, saikisa juya kibata 5 minutes saiki sauke....


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kubewa
  3. Manja
  4. Kayan kamshi
  5. Tattasai da tarugu
  6. Kifi in kina bukata
  7. Daddawa
  8. Maggi

Related Recipes

Cookpad logo

Cookpad logo

White rice and tomatoes sauce

White rice and tomatoes sauce

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Dan wake

Dan wake

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Delicious cin cin

Delicious cin cin