Spice Paratha

Source : A Tankade Fulawa A Robaa Saka Mai A Juya Su Hade Guri 1a Zuba Spices Da Gishiri A Sake Juyawasannan A Zuba Ruwa A Kwaba Kar Yayi Tauri Kar Yayi Ruwa Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 18, 2026

Step:

  1. A tankade fulawa a roba

  2. A saka Mai a juya su hade guri 1

  3. A zuba spices da gishiri a sake juyawa

  4. Sannan a zuba ruwa a kwaba. Kar yayi tauri kar yayi ruwa.

  5. Sai a barshi ya huta

  6. Sannan a dauko a yayyanka a murza, yayi Fadi daidai misali

  7. Sai a dunga gasawa a abin gashi.

  8. Aci da miyar da akeso. Naci yawa da miyar albasa

    Spice Parathamatakin girki8 hoto
  9. Z

    Spice Parathamatakin girki9 hoto

Ingredients

  1. 1 Fulawa Kofi
  2. Mai cokali 2
  3. Spices duk Wanda kike so
  4. Ruwa domin kwabi
  5. Gishi Dan kadan

Related Recipes

Wainar gero ta musamman

Wainar gero ta musamman

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Jallop din soyayyen kuskus manya

Jallop din soyayyen kuskus manya

Simple vegetables sauce

Simple vegetables sauce

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Miyar agushi ta musamman

Miyar agushi ta musamman

Special cookies

Special cookies

Suya

Suya