Classy Cincin

Source : Za A Sami Roba Me Tsafta A Zuba Sukari Sannan A Saka Butter A Juya Sosai Har Su Hade Sannna A Fasa Kwai Akaia A Juya Sosaidaga Nan Sai A Saka Baking Po...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 6, 2026

Step:

  1. Za a Sami roba me tsafta a zuba sukari, sannan a saka butter a juya sosai har su hade.

  2. Sannna a fasa kwai akaia a juya sosai

    Classy Cincinmatakin girki2 hoto
  3. Daga Nan sai a saka baking powder, ki goga Bayan lemon Zaki/bawo,karamin cokali ba ciki tam ba ki zuba akai, filebo da kwakwa, q kuma juyawa su hade, kwakwar danya ce a hoton

    Classy Cincinmatakin girki3 hoto
  4. Sai ki juya su hade. Sannan ki zuba fulawa Bayan kin tankade kiyta juyawa har ya Zama ya hade. Sai ki dunga yayyafa ruwa kina kwabawa har ya hade guri daya. Sai ki yayanka ki ajiye a gefe

  5. Ki dunga burzawa kina yayyankawa yanda kike so

    Classy Cincinmatakin girki5 hoto
  6. Ni dai ga irin yankan d anake so Nan

    Classy Cincinmatakin girki6 hoto
  7. Sia ki Dora Mai wadatacce ki sa albasa idan yayi zafi saia ki dunga zubawa kadan kadan kina soyawa kina kwashe.

    Classy Cincinmatakin girki7 hoto
  8. Note: a kula shi ba a cikawa da yawa wajen suya idna Kika cika zai dagargaje.

  9. A barshi ya huce sai a juye a Abu me murfi ko roba

  10. Aci da lemon ko tea ko haka Nan.

  11. Ko a suaki baki dashi

    Classy Cincinmatakin girki11 hoto

Ingredients

  1. 1 Fulawa kwano
  2. 2 Butter simas Leda
  3. Baking powder 2 tblsp
  4. Kwakwa kwallo 1 Amma ni da bushashshiya nayi na zuba Kofi 1
  5. Bawon lemon Zaki/tsami tsp 1
  6. Kwai guda 4 manya
  7. Filebo kala 3 duk Wanda kike so
  8. Man suya
  9. Sukari gwangwani 4
  10. Madarar gari cokali 5
  11. Madarar gari cokali 5

Related Recipes

Pineapple rose pie

Pineapple rose pie

Doughnut 2

Doughnut 2

Dublan/diblan me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa

Farfesun naman karamar dabba

Farfesun naman karamar dabba

Meat pies

Meat pies

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Macaroni da dankali na musamman

Macaroni da dankali na musamman

DIY sauce

DIY sauce