Source : Za A Sami Roba Me Tsafta A Zuba Sukari Sannan A Saka Butter A Juya Sosai Har Su Hade Sannna A Fasa Kwai Akaia A Juya Sosaidaga Nan Sai A Saka Baking Po...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : April 6, 2026
Step:
Za a Sami roba me tsafta a zuba sukari, sannan a saka butter a juya sosai har su hade.
Sannna a fasa kwai akaia a juya sosai
Daga Nan sai a saka baking powder, ki goga Bayan lemon Zaki/bawo,karamin cokali ba ciki tam ba ki zuba akai, filebo da kwakwa, q kuma juyawa su hade, kwakwar danya ce a hoton
Sai ki juya su hade. Sannan ki zuba fulawa Bayan kin tankade kiyta juyawa har ya Zama ya hade. Sai ki dunga yayyafa ruwa kina kwabawa har ya hade guri daya. Sai ki yayanka ki ajiye a gefe
Ki dunga burzawa kina yayyankawa yanda kike so
Ni dai ga irin yankan d anake so Nan
Sia ki Dora Mai wadatacce ki sa albasa idan yayi zafi saia ki dunga zubawa kadan kadan kina soyawa kina kwashe.
Note: a kula shi ba a cikawa da yawa wajen suya idna Kika cika zai dagargaje.
A barshi ya huce sai a juye a Abu me murfi ko roba
Aci da lemon ko tea ko haka Nan.
Ko a suaki baki dashi
Ingredients
1 Fulawa kwano
2 Butter simas Leda
Baking powder 2 tblsp
Kwakwa kwallo 1 Amma ni da bushashshiya nayi na zuba Kofi 1