Tayota/hikima

Source : A Cikin Roba Me Tsafta A Tankade Fulawa Sannan A Zuba Duk Kayan Hadin A Cikisai A Zuba Ruwa A Kwaba Kwabin Kamar Na Wainar Fulawa Sannan A Horar Da Karf...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 16, 2026

Step:

  1. A cikin roba me tsafta a tankade fulawa Sannan a zuba duk kayan hadin a ciki

    Tayota/hikimamatakin girki1 hoto
  2. Sai a zuba ruwa a kwaba.

    Tayota/hikimamatakin girki2 hoto
  3. Kwabin kamar na wainar fulawa.

  4. Sannan a horar da karfen ta hanyar zuba Mai kadan a abin suya Sai a rage wuta a saka a barshi yayi ta soyuwa na kusan Rabin awa ko fiye ma, sai a zubar da man idan an gama horarwar.

  5. Sai a Dora wani man akan wuta a sa karfen a ciki suyi zafi tare, idan yayi zafi Sai a dunga daukowa Ana tsomawa kadan a cikin Kulliin Ana sawa Aman Ana jijjigawa har ya fita. Sai a barshi ya soyu a kwashe a Bari man ya tsane tukunna.

    Tayota/hikimamatakin girki5 hoto
  6. Akwai dadi

    Tayota/hikimamatakin girki6 hoto
  7. Yara da manya suna sonta

    Tayota/hikimamatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. 2 Fulawa Kofi
  2. Sikari 1/4 cup idan bakya son Zaki, Za ki iya ragewa
  3. Gishiri Dan kadan
  4. Ruwa domin damawa
  5. Madara cokali 3
  6. Karfen yin tayota

Related Recipes

Hadin daddawar miya na musamman

Hadin daddawar miya na musamman

Jallop din soyayyen kuskus manya

Jallop din soyayyen kuskus manya

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Tsiren naman karamar dabba

Tsiren naman karamar dabba

Butter icing

Butter icing

Date fritters

Date fritters

Tsiren zamani

Tsiren zamani

Potatoes patties

Potatoes patties