Hadin daddawar miya na musamman

Source : A Sami Daddawa Me Kyau A Bazata Ta Sha Iska Sai A Dakata A Turmi Har Tayi Laushi Sai A Kwashesannan A Dauko Kanumfari Masoro Kirfa Da Fennel Seed A D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 25, 2026

Step:

  1. A sami daddawa me kyau a bazata ta sha iska, sai a dakata a turmi har tayi laushi sai a kwashe

  2. Sannan a dauko kanumfari, masoro, kirfa da fennel seed a daka suyi laushi sosai da Sosai.

  3. Sai a kawo citta itama a dakata a zuba tafarnuwa bushashshiyar a daga sosai sai a hade da hadin kanumfari a kuma dakawa.

  4. Sannan a kawo danyar tafarnuwa a zuba akai a daka Idan suka hade sai a juye daddawar akai a kara dakawa yayi laushi sosai. Sai a samu roba me murfu a juye.

  5. Idan be miki kushin da kike so ba ki zuba a kofin blender ki nika.

    Hadin daddawar miya na musammanmatakin girki5 hoto Hadin daddawar miya na musammanmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 3 Daddawa me kyau Kofi
  2. Garin citta cokali 4
  3. Kanumfari cokali 3
  4. Masoro cokali 3
  5. 1 Icen kirfa karami guda
  6. Fennel seed cokali 1
  7. Bushashshiyar tafarnuwa cokali 2
  8. Danyar tafarnuwa karama 1
  9. Danyar citta a goga ta Bush's sai a diba cokali 1 a zuba

Related Recipes

Steam RVC

Steam RVC

Tsiren zamani

Tsiren zamani

Shawarma

Shawarma

Burodi me kwakwa

Burodi me kwakwa

Gireba

Gireba

Cabbage and onion noodles

Cabbage and onion noodles

Almond sauce

Almond sauce

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa