Tsiren zamani

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata Nana Sami Roba Me Tsafta Sia A Yayyanka Naman A Wnake Q Tabbatar Babu Jijiya Ki Kitse Bayan Ya Tsane Sai A Kawo Kayan Spices ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 15, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata nan

    Tsiren zamanimatakin girki1 hoto
  2. A sami roba me tsafta Sia a yayyanka Naman a wnake q tabbatar babu jijiya ki kitse.

    Tsiren zamanimatakin girki2 hoto
  3. Bayan ya tsane sai a kawo kayan spices a zuba duka.

    Tsiren zamanimatakin girki3 hoto
  4. A daka Maggie, tafarnuwa, kanumfari da masoro a zuba a kai

    Tsiren zamanimatakin girki4 hoto
  5. Sannan a kawo Mai a zuba kamar cokali 2 Sai a juya a rufe a barshi na tsahon awa 2

    Tsiren zamanimatakin girki5 hoto
  6. Sai a zuba yajin tsire a juya

    Tsiren zamanimatakin girki6 hoto
  7. Sannan a zuba kuli kuli Wanda ya Sha Hadi shima a juya

    Tsiren zamanimatakin girki7 hoto
  8. Sannan a gyara albasa da koren tattasai a zuba akai a juya

    Tsiren zamanimatakin girki8 hoto
  9. A tabbatar koina na Naman ya ji kuli kuli

    Tsiren zamanimatakin girki9 hoto
  10. Sai a jika tsinken yin tsire a ruwa idna ya jiki Sia a dunga soka Naman Ana soka albasa da koren tattasai sannan nama ayi ta maimaitawa kamar tsoka 5 sai a sake wani tsinken har a gama

    Tsiren zamanimatakin girki10 hoto
  11. A daura abin gashi (grilling fan) akan wuta kasa kasa Sia a diga Mai kadan

    Tsiren zamanimatakin girki11 hoto
  12. Idan ya fara zafi sai a jera Naman akai

    Tsiren zamanimatakin girki12 hoto
  13. A barshi wuta na Ci kasa kasa za aji Yana kamshi sai a juya daya gefen

    Tsiren zamanimatakin girki13 hoto
  14. A hankali a hanklai har koina ya gasu

    Tsiren zamanimatakin girki14 hoto Tsiren zamanimatakin girki14 hoto
  15. Sai a juye aci da zafinsa, nidia nawa naci da soyayyen dankali nai Masa kwlaliya da

    Tsiren zamanimatakin girki16 hoto

Ingredients

  1. Nama tsoka zalla
  2. Kuli kuli rabin kofi
  3. Hadin yajin tsire cokali 2
  4. Kanumfari kadan
  5. Masoro kadan
  6. Maggie don dandano
  7. Ganyen bay
  8. Koren tattasai guda 2 manya
  9. 1 Albasa babba guda
  10. guda 4 kanana Tafarnuwa
  11. cokali Curry Rabin karamin
  12. cokali Spices rabin karamin
  13. cokali Dakakkiyar cita rabin karamin
  14. Fennel seed Dan kada
  15. 1/3 cup Mai

Related Recipes

Dambun kaza me dadi

Dambun kaza me dadi

Juice din lemon Zaki da karas

Juice din lemon Zaki da karas

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Kayan lambu

Kayan lambu

Suya

Suya

Hadin dafaffen gero na musamman

Hadin dafaffen gero na musamman

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Simple doughnuts

Simple doughnuts