Doughnut 2

Source : A Tankade Fulawa Sai A Zuba Sukari Yist Butter Kwai Gishiri Da Ruwa Duk A Zuba A Guri Dayasai A Kwaba Har Sai Ya Hade Jikinsaa Murza Sosai Sannan A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 8, 2026

Step:

  1. A tankade fulawa Sai a zuba sukari, yist, butter, kwai, gishiri da ruwa duk a zuba a guri daya

  2. Sai a kwaba har sai ya hade jikinsa

  3. A murza sosai, sannan a yayyanka sai a mulmula a barshi ya tashi

    Doughnut 2matakin girki3 hoto
  4. Sannan a Dora Mai ba zafi sosai sai a fara suya.

  5. A barshi Ya soyu wutar kadan.


Ingredients

  1. Kofi 4 na fulawa
  2. na butter Cokali 3
  3. 1 Kwai
  4. Yis babban cokali 1
  5. 1 Ruwa Kofi
  6. Sikari babban cokali 4
  7. Gishiri Dan kadan

Related Recipes

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Stuff potatoes

Stuff potatoes

Lemon yalo da danyar citta

Lemon yalo da danyar citta

Sandwich a saukake

Sandwich a saukake

Cabbage roll

Cabbage roll

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Tsiren zamani

Tsiren zamani

DIY Condensed milk

DIY Condensed milk