Kunun aya mai ayaba

Source : Zaa Sami Aya A Dan Jika Ta Sai A Sirfa Sama Sama Sannan A Wanke Da Ruwa A Rage Saboda Tsakuwa Sai A Zuba Kayan Kamshi A Markada A Sami Abin Tatar Koko A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Zaa sami aya a dan jika ta sai a sirfa sama sama sannan a wanke da ruwa a rage saboda tsakuwa sai a zuba Kayan kamshi a markada.

  2. A sami abin Tatar koko a zuba kullin ayar a tace sai a dauko Ayaba a bare a yanka kanana a zuba cikin blender tare da Ruwan ayar a markada. Idan an gama sai a juye a zuba fulebo da suga a gauraya a sa wajan sanyi Karin a sha

    Kunun aya mai ayabamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Aya cup 2
  2. Kayan kamshi
  3. 5 Ayaba
  4. Suga
  5. Fulebo

Related Recipes

Dambun awara

Dambun awara

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soya milk

Soya milk

Bread

Bread

Bread rolls

Bread rolls

Wheat oat

Wheat oat

Ugu sauce PAKNIG

Ugu sauce PAKNIG

Soyayyan dankali

Soyayyan dankali