Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Source : Zaa Sami Biredi A Yanka Yadda Akeso Sai A Aje Agefea Zuba Fulawa A Roba A Zuba Garin Tafarnuwa Maggi A Fasa Kwai Garin Yaji A Hada Da Ruwa A Kwaba Da Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Zaa sami biredi a yanka yadda akeso sai a aje agefe

  2. A zuba fulawa a roba a zuba garin tafarnuwa maggi a fasa kwai garin yaji a hada da ruwa a kwaba da kauri kamar kwabin Wainar fulawa

  3. A dora kasco da mai a wuta idan yayi zafi sai a tsoma biredi cikin kullin a tabbata ko ina yaji sannan a tsoma cikin ruwan mai a soya


Ingredients

  1. Biredi rabin leda
  2. 1 Fulawa kofi
  3. Garin yaji
  4. 2 Maggi
  5. Garin tafarnuwa 1tsp
  6. 1 Kwai guda
  7. Mai

Related Recipes

Dafaffan cabbage

Dafaffan cabbage

Miyar ganda

Miyar ganda

Moi moi ll

Moi moi ll

Spicy chips

Spicy chips

Curry potatoes

Curry potatoes

Meat pie

Meat pie

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Eggless twisted doughnut

Eggless twisted doughnut