Funkason alkama

Source : Dafarko Yar Uwa Zaki Gyara Alkama Ki Wanke Ta Ki Sa A Rana Ta Bushe Saiki Kai A Nika Miki Tayi Garisaiki Zuba Garin A Babban Guri Kisa Yeast Da Gishiri ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 29, 2026

Step:

  1. Dafarko yar uwa zaki gyara alkama ki wanke ta ki sa a rana ta bushe saiki kai a nika miki tayi gari

  2. Saiki zuba garin a babban guri kisa yeast da gishiri kadan saiki sa ruwa ki kwaba kamar kwabin meat pie saiki barshi ya tashi tsawon awa 1 da rabi

  3. Saiki Dora mai a wuta in yayi zafi saiki shafawa hannuwanki mangyada saiki gutsira ki budashi da hannunki saiki sa a mai zakiga yana tashi

  4. Haka zakiyi harki gama saiki ci da miyar da kk ko ko siga ko zuma duk zaki Iya ci da shi

    Funkason alkamamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Alkama Rabin mudu
  2. Mai
  3. Yis
  4. Gishiri kadan

Related Recipes

Egg less cookies

Egg less cookies

Dambun nama

Dambun nama

Danwake

Danwake

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Potato chips

Potato chips

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Gurasa bandashe

Gurasa bandashe