Caterpillar bread

Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Fulawa Butter Sugar Madara Yeast Gishiri Kadan A Gauraya Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Da Kyau Har Sai Komai Ya Hade ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 10, 2026

Step:

  1. A sami roba mai tsafta a zuba fulawa butter sugar, Madara, yeast Gishiri kadan a gauraya sannan a zuba ruwa kadan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan a rarraba a fadada da rolling pin a aje a gefe.

  2. Zaa dauko tukunya a zuba mai kadan a Dora a wuta tare da yankakken albasa attaruhu jajjagagge a dan soya sai a kawo nikakken naman a zuba tare da thyme curry Maggi a gauraya sannan a zuba Dafaffan dankali a gauraya sannan a sauke

  3. Sai a dauko fulawa da aka fadada a zuba kayan hadin sannan a nannade, a barshi yayi minti 5 sai a shafa Ruwan kwai a gasa.


Ingredients

  1. 2 cups Flour
  2. 3 tspn butter
  3. 4 tspn sugar
  4. 2 tspn milk
  5. 1 tspn yeast
  6. For the fillings
  7. Potato
  8. Mince meat
  9. Curry
  10. Thyme
  11. Bonnet
  12. Onion
  13. Maggi
  14. Pinch salt

Related Recipes

Jam and honey puff puff

Jam and honey puff puff

Yam burger

Yam burger

Kamun yara ll

Kamun yara ll

Tamarine juice

Tamarine juice

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Home made shawarma bread

Home made shawarma bread

Katti kebab

Katti kebab

Soyayyan kifi mai fulawa

Soyayyan kifi mai fulawa