Farfesun ganda

Source : Zaa Wanke Attaruhu Da Albasa A Jajjagasu Sai A Zuba Jajjagen A Cikin Tukunya Tare Da Mai Maggi Curry Gishiri Tafarnuwa Garin Citta A Dora A Wuta Abarshi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 21, 2025

Step:

  1. Zaa wanke attaruhu da albasa a jajjagasu sai a zuba jajjagen a cikin tukunya tare da mai maggi curry gishiri tafarnuwa garin citta a dora a wuta abarshi ya tafasa sai a zuba dafaffiyar gandar cikin tukunyar sannan a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke


Ingredients

  1. Dafaffiyar ganda
  2. tafarnuwa Garin
  3. Garin citta
  4. Curry
  5. Maggi
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Mai

Related Recipes

Soft buns

Soft buns

Puff puff

Puff puff

Funkasau rcp 2

Funkasau rcp 2

Beans and potato porrage

Beans and potato porrage

Cassava bajiyas

Cassava bajiyas

Faten tsakin masara lll

Faten tsakin masara lll

Awara

Awara

Eggless twisted doughnut

Eggless twisted doughnut