Jollop din taliya

Source : Dafarko Zaki Soya Mai Kisa Kayan Miya In Sun Kusa Soyuwa Ki Tsaida Ruwazaki Sa Maggi Curry Kayan Kamshi Saiki Rufe Ya Tafasabayan Ya Tafasa Saiki Zuba T...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 13, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki soya mai kisa kayan miya in sun kusa soyuwa ki tsaida ruwa

  2. Zaki sa maggi curry kayan kamshi saiki rufe ya tafasa

  3. Bayan ya tafasa saiki zuba taliyar ki juya saiki zuba yankakken albasa ki barshi ya nina sai ci


Ingredients

  1. Rabin ledar taliya
  2. Jajjagaggen tarugu da tattasai
  3. 1 Albasa karama
  4. Maggi da curry
  5. Manja
  6. Kayan kamshi

Related Recipes

Macaroni and minced meat

Macaroni and minced meat

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Coconut flakes

Coconut flakes

Marble donut

Marble donut

Tofu awara

Tofu awara

Gurasa

Gurasa

Danwake

Danwake

Fry egg and green

Fry egg and green