Faten tsakin masara

Source : Zaki Soya Mai Kisa Jajjagen Kayan Miyar A Ciki Inya Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwaki Gyara Yakuwa Ki Wanke Kisa Kisa Maggi Da Curry Saiki Barshi Ya Tafasai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 8, 2025

Step:

  1. Zaki soya mai kisa jajjagen kayan miyar a ciki, inya fara soyuwa saiki sa ruwa

  2. Ki gyara yakuwa ki wanke kisa, kisa maggi da curry saiki barshi ya tafasa

  3. In suren yayi minti 10 saiki wanke tsakin masaran ki zuba ki juya dakyau,

  4. Saiki rufe ki barshi ya nina na tsawon minti 10 saiki sauke

  5. In zakici kisa yaji da kitse


Ingredients

  1. Masara barzajjiya
  2. Jajjagen tarugu da tattasai da albasa
  3. Kitse
  4. Yaji
  5. Yakuwa
  6. Maggi da curry
  7. Mai kadan
  8. Albasa

Related Recipes

Faten waina

Faten waina

Puff-puff

Puff-puff

Bitter leaf and green soup

Bitter leaf and green soup

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Fry yam and egg

Fry yam and egg

Miyar taushe

Miyar taushe

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

My minced meat sauce

My minced meat sauce