Source : Zaki Gutsutsura Gurasa Kanana Saiki Zuba Yankakken Tumatir Da Albasakisa Kuli Kuli Da Yaji Saiki Sa Maggi Da Mangyadaki Kwada Yayi Mixing Dakyau Sai K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : October 1, 2026
Step:
Zaki gutsutsura gurasa kanana, saiki zuba yankakken tumatir da albasa
Kisa kuli kuli da yaji, saiki sa maggi da mangyada