Doughnut

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafa A Zuba Fulawa A Kawo Yeast Pinch Of Salt Suga Kwai Butter Madara A Zuba Sai A Cakuda Sannan A Kwaba Da Ruwa Kadan A Murzashi Sos...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 22, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafa a zuba fulawa a kawo yeast pinch of salt suga kwai butter madara a zuba sai a cakuda sannan a kwaba da ruwa kadan,a murzashi sosai har sai ya hada jikinsa sai a rufe a barshi ya kumbura sannan a sake murzawa a buga kuma sannan a fadada shi a fitar da shape

  2. Idan an gama zaa bashi kamar minti 10 dan ya kara tashi sai a soya a mai


Ingredients

  1. 3 cups flour
  2. 1 egg
  3. 3 spn sugar
  4. 2 tspn butter
  5. 1 cup milk
  6. 2 teaspn yeast
  7. Oil
  8. Pinch salt

Related Recipes

Fresh mango

Fresh mango

Sandan baare

Sandan baare

Crunchy peanut burger

Crunchy peanut burger

Kunun gyada

Kunun gyada

Fruit salad

Fruit salad

Dafaffan alayyahu

Dafaffan alayyahu

Waffles

Waffles

Meat pie

Meat pie