Faten soya da wake

Source : Zaki Soya Kayan Miya Ki Da Manja Sai Kisa Ruwa Kisa Maggi Da Spice Da Salt Sai Ki Rufe Ya Tausasai Ki Fere Doya Ki Yanka Yanda Kike Soidan Ruwan Ya Tafa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 17, 2025

Step:

  1. Zaki soya kayan miya ki da manja sai kisa ruwa kisa maggi da spice da salt sai ki rufe ya tausa

  2. Sai ki fere doya ki yanka yanda kike so

  3. Idan ruwan ya tafasa sai kisa doya ki a ciki kisa wake da ki ka per boiling ki juya ki rufe

  4. Idan ya nuna zaki ga ya fashe sai kisa alaiyahu ki rufe idan yayi sai ki sauke


Ingredients

  1. Boiling wake
  2. Markadan kayan miya
  3. Alaiyahu
  4. Maggi
  5. Doya
  6. Salt
  7. Manja
  8. Spices

Related Recipes

Instant Crunchy Oats Vada

Instant Crunchy Oats Vada

Buttermilk Cornbread

Buttermilk Cornbread

Instant jalebi in milk dip

Instant jalebi in milk dip

Vegtable Pulaobundi raitaamla chutney aur beetrot radish salad

Vegtable Pulaobundi raitaamla chutney aur beetrot radish salad

Apple jack chicken salad

Apple jack chicken salad

MM milk shake

MM milk shake

Pancake 1

Pancake 1

Pasta Primavera

Pasta Primavera